Chuchu and LubnaSufyan calmlubna@gmail.com ayeeshasadeeq2010@gmail.com TREND Akwai abinda turawa kan kira 'TREND' da za'a iya fassarawa da wani abu sabo da zai shigo ko ince 'YAYI'. Kamar sabuwar shadda da samari zasu dinga yayi, burin kowanne a ciki ya mallaka, machine da makamantansu. A wajen mata kamar turare, dinki ko wani abu daya danganci kwalliya, wannan TREND bai tsaya a iya abubuwan amfani ba, har da wakoki ko finafinai da zasu shigo yan yayi. TREND dinmu na yau ta bangaren wakokine, wakokin da kan zo da salon rawa kala-kala. A shigowar 2018 din nan anyo wakoki kala-kala irin su Shaku-shaku, Kope challenge ga kuma sabuwa yar yayi wai ita collapse challenge Wadannnan kalolin rawa da su ka zo da rawar da burin kowanne matashi ko matashiya su saka wakar su kwaikwayi rawar. Ok! ba sai addini ya kai ga shigowa ciki ba, bara mu taba al'ada kamun muzo kan addini, akwai raye rayen da a al'ada ta malam Bahaushe ko namijin bai kamata ya yi ta ba balle h
ALAMOMI GOMA DAKE NUNA CEWA SOYAYYA TA KARE TSAKANIN KI DA SHI Akwai bambanci tsakanin namiji na sonki da kuma bai sonki, wanda zai nuna hakan a aikace, a baki da kuma yanayin mu'amalar ki da shi. Da yawan mata za su fara tunanin ko nayi wani laifi ne? Miye dalilin canzawar shi? Mi ya kamata inyi wajen kara karkato da hankalin shi a gare ni? Ire-iren wadannan tambayoyi ne da za su yi ta yawo a zuciyar budurwar da ta rasa gane kan saurayinta. Wata ba za ta fahimci cewa sonta ne ya daina ba, sai ta fara neman sasanci, ta shiga halin damuwa da tashin hankali musamman idan aka yi sa'ar cewa ta mutu a soyayyar sa. A matsayinki ta mace, wacce aka sani da rauni musamman a bangaren soyayya, ya zama wajibi ki natsu ba'a shiga soyayya ta ka, kin san mi kike so game da namiji sannan ki san alamun da ke nuni da cewa wannan yaudara ce ko kuma an daina yayinki, saboda mune a mafi yawan lokutta muke fadawa ciki. Monica Parikh dake a NYC masaniya akan zamantakewa da soyayya ta bayyan
Okkkayyy! Dan anyi maganar kishiya kun fi kowa tada jijiyan wuya. Kece "wayyo Allah, ka cuce ka yaudare ni".. Kwana biyu kuma ki fara "ai ta gama mallake shi". I'm fed up with "arewa women are not romantic".. Ya tura dan SMS na kara jadadda soyayyar shi a gare ki. Duk rawar ganin da yayi, you can't even reply with "I love you" idan wahalar typing kike. Yasan kin gani kin kuma yaba. Haba! Kiyi laifi ba za ki ce "sorry" ba. Ya yi ma ki kyauta babu "Thank you". Da kin haihu shi kenan ya zama Baban Indo, dan wasa da hirar soyayya kunyi bankwana da su. Da anyi magana ki ce yara. Ko kin girma da haka. In za ki fita kin iya kwalliya da kashe dauri, da kin dawo gida kin kama yawo da zani da shirt, ko daurin kirji. Dare nayi ki haye gado shi kenan. Kin ajiye ma Baban Indo abinci, ya ci ko kar yaci ke dai ai kin girka. Tsakanin ki da mijin ki sai dai maganar kudi "A bani kudin cefane, a bani kudin ankon bik
Haqqun
ReplyDelete