Posts

Showing posts from April, 2019

Body shaming

Body shaming! 😩 A lot of women are on this table. Kawai dan ance kina da qiba sai ki zauna jabar babu gyara. Slaying din nan na zamani ba za ki yi ba. Maganar mutane na damun ki. Ko kuma kin cika siranta kin tafi 1.. Har ki zo kina cewa "Ina jin kunyar shiga mutane, wallahi ko hijabi ban iya cirewa" haaa! 🙆🏻‍♀️ Toh sannunki! Mutane fa da kike gani ba ka iya masu. Ko minene sai sunyi dan kushe ki. Ni fa, ban yarda wai dan ina da qiba ko ni na cika siranta ace ba zan kashe kala ba.. Issa lie wallahi. I must slay and dress decent.. Har cat walking nake, kaina tsaye qiqam 😂😂😂 What I want you to know is that, komi za ki ki fara sa kanki a number priority, Kar ki hango wai idan nayi kaza mutane zasu ce.. Daga kince mutane zasu ce din nan shi kenan. Kin mutu. Ni fa the way I love myself ko? Hmmmm ba'a magana. Be strong and raise your standards to change your life! #diaryofafatgirl #ayeeshchuchuwrites #tableshaker #thefragiletable

Nansense and beg-beg

You met a guy yanzu-yanzu, ba kunya kawai ki fara roqo 🤦‍♀️, you're broke, you need money, you want to change your wardrobe .. Bla bla bla Girl! Wolla you have absolutely no self worth. Self respect dinki is 0 behind decimal point. Is he your fada? Haba mana. Duk ku ke ja ana mana kudin goro. The worst part ma, a gari kina feelings, forming big geh.. Kin zo soshal media kina beg beg.. Sliding into DMs.. From Ahmad's DM to Mahmud's DM. Some will even ask for your nudes, kai wasu ma abinda yafi haka.. You have no shame, just because of material things.. Thunder faya your akant... Nansense and beg-beg Kawai. Ki wani zo ki dami mutane maza yan iskane 🙄🙄 iffa slap you ehnnn. Iska na haihuwa ita kadai ne? You must be their mother.. Dirty and beg-beg olosho😒 #ayeeshchuchuwrites #tableshaker