Posts

Showing posts from January, 2019

DEAR WOMEN

Image
DEAR WOMEN   🤦🏽‍♀🤦🏽‍♀Na ma rasa ta ina zan fara abubuwa ne cinkus a raina kuma batun na mata ne, some may not be happy with the write-up but I don't give a damn. My dear ladies know your worth, soyayya fa ba hauka bace. Ki natsu! Ki kama sauran mutuncin da ya saura ma ki. Kar soyayya ta kai ki ta baro ki, wai ace ki tura nude pictures dan kawai yana ce ma ki "Baby I love you".. I love you banza da wofi, akwai I love you din da ta wuce ki kama mutuncinki. Wai har kina da guts na fadin Kar yace baya son ki to shi din kanin ubanki? Idan yace ba ki son shi sai mi? Ya kara gaba da ma ke ba sonki yake ba. Abinda yake son gani da sanin yanda yake tayi hakuri a daura har sai ya gaji da gani 🙄.. No man in this world worth your nude pictures, no man ina fada ma ki. Koda sadaki ya ajiye da lefe baida wannan hurumi, don't even think of trying it. Idan ba haka ba ki kuka da kanki. Duk ranar da taku ta hado ku ranar za ki tantance tsakanin aya da tsakuwa ranar da kika tsi