Posts

Showing posts from March, 2019

MAI SONKI

Idan kina cikin relationship amma kin kasa gane kan relationship din take a break. Kar ki zauna cikin relationship din da za ki zauna cikin kunci, ya zama kina tare da partner dinki ne dan kar a ce ba ki da saurayi ko wani abu. Take break! ☹☹ Ki huta da zama cikin kunci, yafi maki da zama cikin relationship din da ba zai amfana ma ki komi ba. Believe me yafi maki da tara yawan samarin da ba wanda kike so babu wanda kike tunanin yana kawo farin ciki a rayuwar ki. Gara ki zauna single, kiyi ta addu'ar Allah ya zaba ma ki mafi alkhairi. Kafin ki sani sai ki ga Mr. Love mai PhD a love a ya danno. Zai zo a lokacin da ba ki taba tsammani ba, ke da kanki za ki ji cewa he is the one. Zai ba ki dukkan soyayyar da kike bukata saboda dama you're meant for each other. Sannan zai fahimce ki musamman idan yasan relationships dinki na baya sun taba zuciyar ki, zai ba ki lokaci ki fahimci kanki, zai ba ki duk wani support da kike bukata. Ba zai taba takura ma ki akan a dole sai kin so s

Supportive Saurayi/Miji

Da yawan mata na son supportive boyfriend/husband.. Ba wai kowane lokaci za kai ta I love you I love you ba.. A wasu lokuttan ma ko ka fada ba zata yi tasiri ba. Ba koda yaushe ne tatsuniya ina so da mararinki ke tasiri ba. All she needs is ka nuna ma ta son a aikace ba a baki ba. Ka ba ta duk wata gudunmuwa da kake gani za ta taimaka ma ta a rayuwa wajen cikar burin ta. Someone like Rafeeah za ta so wanda zai supporting business dinta, zai rika bombarding dinta da ideas. Zai taimaka ma ta wajen ganin ta cigaba a rayuwa, he will be there for her through the thick and thin.. No matter what ba za ta manta da shi ba, saboda ya nuna soyayyar shi a aikace. 🤣 🤣 Kamar Amierah ce ka ba ta kayan girki, books na girke-girke wadanda za ta karu dasu, maybe ka ba ta idea on yanda zata juya cooking skills dinta into business.. Kullum kana yabawa da kwarzanta. Someone like Gatawa da Naseeba hada su poetry books Malam ka ga aiki, 🤣🤣Ko yane ka nuna jin dadinka a poems dinsu. Kace Mairo rera mun