Posts

Showing posts from September, 2018

YOU CAN HAVE YOUR ROMANTIC DINNER DATE, A TSAKAR GIDAN KU GARI YAYI DUHU.. TAURARI SUN HASKA SARARIN SAMANIYA ..

Image
Money Money Money! Yes! We all love Money. Babu wanda zai ce bai son kudi, ko a ce wane ko wance kun cika son duniya. Muna son duniyar nan to the extend of wasunmu ma na mantawa da dalilin halittarsu a doron kasa. Wasunmu na mantawa da akwai Lahira.. ๐Ÿ˜‚ So kar kace mun ba ka son kudi, I love Money๐Ÿ™ˆ.. Amma mi? Kudi ba zasu zama number one priority din mu a rayuwa ba, a ce komi zamu gina muna gina shi ne based on money.. That's so bad.. Har ta kai relationships dinmu muna gina su saboda kudi. Mostly mu mata anan muke fadawa halaka da juyin juya halin rayuwa. Ban manta ba someone sent me a message "Wai ke kina yi kamar ba ki son kudi waya san mi kike yi".... Murmushi nayi kawai. Tabbas! Ina son kudi, shiyasa ma na daga dacewar in neme su da kaina, zan fi ganin value din su... Mafi yawan mata na da burin auren mai kudi, ni fa banga laifin su ba. Laifin su daya, da suka sa kudin gaba da komi. Mata nawa ke auren masu kudin amma ba su da kwanciyar hankali? Mata nawa ke

YAUDARA

YAUDARA Ayeesh Chuchu ayeeshasadeeq2010@gmail.com Na dade ina son inyi magana akan wannan maudu'in amma ban san ta ina zan fara ba, ataikace sai na fara typing sai in rasa abin rubutawa ba wai dan ban san mi zan rubuta, sai dan yadda maudu'in ke da sarkakiya, ta yanda nake son ya kasance balance ta kowane bangare. A kullum yaumin ina son in ja hankalin yan uwana matasa maza da mata da mu ji tsoron Allah mu kuma kyautata niyyar mu akan duk abinda muka sa a gaba. A kwanan nan na ji cases da basu kirguwa akan wane ya yaudari wance, wance ta yaudari wane. Shin mi muke so mu zama ne? Duniyar nan idan ka ji wasu abubuwan da ke faruwa sai ka ji mutanen kansu na sure ma ka, soyayyar ma na fita daga ranka, saboda amana tayi karanci. Duniyar ta zamo so scary. A nawa tunanin da ra'ayin banga amfanin soyayyar da ba za ta kai ku ga aure ba, to don mi za ku yi ta bayan kun san ba auren juna za ku yi ba, yafi tun farko kar ku samo abinda ku ka san ba za ku iya karasa shi ba. Kace

SANA'A SA'A (I)

Image
SANA'A SA'A Ayeesh A. Sadeeq ayeeshasadeeq2010@gmail.com Sana'a yanzu da kudi kalilan ma za ka iya farawa, kawai what you need is the passion, ba wai dan wance ko wane na abu kaza ba nima in ce sai nayi. A'a! Ya zamanto kana son abun, ta yanda duk wuya duk dadi za ka iya jurewa. Sannan kafin ka fara kasan mi mutane suka fi so, mi suke bukata, misali kana iya duba area da ka ke mi aka fi bukata. Misali ta yiwu a locality din ka sun fi bukatar abinci, sai ka duba wane abinci ne zai fi saurin shiga wajen mutanen, asin za ka fi yin ciniki a matsayinka na starter. Akwai bukatar a lura da wane yanayi (weather) ake ciki, ba za ki zo kina saida kununaya da zobo ba ana wannan sanyin, a matsayinki ta starter ba lallai ne ki samu ciniki ba.  Akwai sana'o'i da ake da competition sosai yanzu, to dole sai kin duba mai less competition for a starter. Saboda kar ki zo ki zuba kudi ya zamanto babu customers da zasu siya, ki fara da kadan sannan wanda zai fi saurin shiga

Roadside

Image
I was in tricycle when I snapped this picture along katsina road, Funtua, Katsina state, Nigeria. Isn't it beautiful?