KASUWANCIN ZAMANI

Sannu a hankali na gane cewa smartphones ba wai dan kayi chats kadai ne amfanin su ba. You can use smartphone to advertise your business, ba wai a social media kadai ba. Google is very helpful when it comes to network marketing business, akwai Google My business wanda za ka iya amfani da shi wajen tallata kasuwancinka free.
But what is need most shine content na page dinka. Misali na shiga Google kawai na rubuta Ayeesh Chuchu a search engine, duk wani abu da ke dauke da Ayeesh Chuchu zai bayyana a search results dinka.
Maybe wani na neman wani abu, kamar a ce ya yi searching "bakery in Katsina".
Ace ka/ki na sana'ar bakery, already Kuna da sites a Internet.
Wannan search engine din zai tattaro dukka bakeries da ke Katsina wadanda ke internet. Sannan zai zabo wadanda ke da contents mai kyau. Anan amfanin content ya shigo.
Kun ga kenan hakan zai iya taimakawa wajen bunkasa kasuwancinku.
Abinda yasa nayi wannan maganar shine I got a customer through Google my business today 💃💃💃..

#ayeeshchuchuwrites #tableshaker #Enlarge2018 #studentprenuer #womenprenuer #northernentrepreneur

Comments

Popular posts from this blog

TREND

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE

Matan Arewa