ABINDA MATA KE SO (EP1)

ABINDA MATA KE SO
EP1

A mafi yawan lokutta maza kan yi ta korafin “wai ku mata mi kuke so ne?” 
“Ba a iya ma ku”...
“Ba a birge ku”...
Bla bla bla....
Har yanzu ba ku fahimci mi mata ke so ba, har wasu kanyi tunanin ba a birge mace ko wani abu makamancin haka.
A duk inda mace take tana son namijin da zai rika motivating dinta. 
Ba wai ka zo ka zama motivational speaker ba😂.. Man! Wannan maganar motivation a relationship na ke magana a kai. Every woman wants a man that can inspires her, wanda zai iya taimaka ma ta a duk lokacin da ta bukaci haka.. Akwai lokuttan da mace za ta riski kanta cikin wani hali na damuwa da bakinciki, a wannan lokacin tafi bukatarka. A lokacin za ka iya lallashin ta da misalai maybe wadanda ma suka faru a kanka, ka nuna ma ta za ta iya wuce wannan wajen . Za ta iya zama kalar macen da take son zama.. Idan ta rasa wannan wajen ka, nan fa bestie ke shigowa, coz he will be there for her , he’ll cheer her up.. Zai ji matsalolin ta zai ba ta shawarwarin da ya kamata ba tare da ya kyamace ta ba ko ya nuna gajiyawa..

#ayeeshchuchuwrites #thetableshaker

Comments

Popular posts from this blog

TREND

Cigaba Da Rayuwa

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE