My Moments

Daukar hotuna na daya daga cikin ababen da ke dauke mun kewa, su dau mun lokaci ba tare da na ankara ba.
Yana daga cikin abubuwan da nake so in zama, sai dai mi? Yanayin al'adarmu ba kasafai ake ganin mata acikin jerin mutane dake daukar hoto ba, bare har su dauke ta a matsayin sana'a.

Mutane su gane cewa zamani ya canza, matukar mace za ta kama mutuncinta banga aibin ta shiga sana'o'i da aka san maza da su ba. Bai zama dole ya zama sana'a a gare ta ba. Kamar ni passion ne a wajena..

Comments

Popular posts from this blog

TREND

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE

Matan Arewa