Phone Calls

A wannan zamanin da mu ke ciki, daga lokacin da soyayya ta kullu tsakanin mace da namiji sai ku ga yawan phone calls ya qaru, a bangaren mace za ta yi ta jin dadi ai wane na matukar sona.
Har labari za ta rika ba qawayenta "wallahi a rana sai muyi waya sau goma da shi, sama da 30mins ko 1hr".
As time goes on, Sai ya rage kiran nan, maybe a rana sau hudu-biyar. Daga nan sai ta fara sama ranta ai ya fara kula wata, before you know ta fara korafi shi kenan fitinar yau daban ta gobe daban, kafin kace mi duk an ishi juna within 2 months.
Da kin tambaya "wance ina wane?"
"ke kyale ni da shi, dan rainin wayau ne bama tare yanzu"..
Next month wani sabon bf ne.. Shima kuma haka.

Miyasa a zamanin da ba'a samun wadannan matsalolin? Coz firarsu ta gani ga ga ki ce, koma minene a faifai za a kasa ayi ta ta kare.
Duk wata doguwar firar waya rage karsashin soyayya take, make your phone calls short.
Kuyi ta magana ba coma ba fullstop, tun ana fadin gaskiya har a dawo karya daga nan an rasa abin fada sai a koma turo mun nude pictures.

Idan har kuna da ka'ida da lokacin waya you won't have problems with your partner.
Like, mu sa da safe before going to work Ko school zaku yi waya, dukkanku ba za ku takurawa junanku ba, let her concentrate on how studies, ita ma ta bar ka kayi aikin ka. Kowane abu na da lokacin sa.
Daga nan irin da yamma bari ku gaisa ku ji ya ranar junanku ta tafi..
Then da dare za a yi barci..
Trust me duk lokacin da za ku yi waya zaku yi kuna doki da marmarin junanku. Za ku rika yi ma junanku uzuri, kuma zargi ba zai rika shiga ciki ba.
Naturally mens doesn't like phone calls, especially the long phone calls, Idan ma sunyi for the mean time ne dan a yi winning heart din mace.
Please set and raise your standards. Ba koda yaushe wayarki zata yi ta ringing ba kamar customer care line.
Ko kuma ki addabi bawan Allah da kira idan bai dauka ba, Kice yana can yana fira da wata.
Yana dauka kuma maganar farko "I have been calling you ba ka yi picking calls dina ba". My sister you're questioning him, a lokacin yana iya fada ma ki karya dan ya kare kanshi.
Don't question him.. Kiyi kamar ma ba ki damu ba, the more you show him "I don't care attitude", the more he craves for you..

Ina fatan komi ya shiga inda nake bukatar ya shiga? 🙄

Ayeesh Chuchu aka
Table Shaker
Aka
Minister of women affairs 🙌

#ayeeshchuchuwrites #tableshaker

Comments

Popular posts from this blog

TREND

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE

Matan Arewa