Body shaming

Body shaming! 😩
A lot of women are on this table.
Kawai dan ance kina da qiba sai ki zauna jabar babu gyara.
Slaying din nan na zamani ba za ki yi ba. Maganar mutane na damun ki.
Ko kuma kin cika siranta kin tafi 1.. Har ki zo kina cewa "Ina jin kunyar shiga mutane, wallahi ko hijabi ban iya cirewa" haaa! 🙆🏻‍♀️
Toh sannunki! Mutane fa da kike gani ba ka iya masu.
Ko minene sai sunyi dan kushe ki.
Ni fa, ban yarda wai dan ina da qiba ko ni na cika siranta ace ba zan kashe kala ba.. Issa lie wallahi.
I must slay and dress decent..
Har cat walking nake, kaina tsaye qiqam 😂😂😂

What I want you to know is that, komi za ki ki fara sa kanki a number priority, Kar ki hango wai idan nayi kaza mutane zasu ce.. Daga kince mutane zasu ce din nan shi kenan. Kin mutu.
Ni fa the way I love myself ko? Hmmmm ba'a magana.

Be strong and raise your standards to change your life!

#diaryofafatgirl #ayeeshchuchuwrites #tableshaker #thefragiletable

Comments

Popular posts from this blog

TREND

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE

Matan Arewa