DEAR WOMEN

DEAR WOMEN
  🤦🏽‍♀🤦🏽‍♀Na ma rasa ta ina zan fara abubuwa ne cinkus a raina kuma batun na mata ne, some may not be happy with the write-up but I don't give a damn.
My dear ladies know your worth, soyayya fa ba hauka bace. Ki natsu! Ki kama sauran mutuncin da ya saura ma ki.

Kar soyayya ta kai ki ta baro ki, wai ace ki tura nude pictures dan kawai yana ce ma ki "Baby I love you".. I love you banza da wofi, akwai I love you din da ta wuce ki kama mutuncinki. Wai har kina da guts na fadin Kar yace baya son ki to shi din kanin ubanki? Idan yace ba ki son shi sai mi? Ya kara gaba da ma ke ba sonki yake ba. Abinda yake son gani da sanin yanda yake tayi hakuri a daura har sai ya gaji da gani 🙄..

No man in this world worth your nude pictures, no man ina fada ma ki. Koda sadaki ya ajiye da lefe baida wannan hurumi, don't even think of trying it. Idan ba haka ba ki kuka da kanki. Duk ranar da taku ta hado ku ranar za ki tantance tsakanin aya da tsakuwa ranar da kika tsinci nude pictures dinki na yawo a social media, ke fa uwa ce, ke mai bada tarbiyya ce.. Wallahi tallahi kin ci amanar yaranki kin zubar masu da mutunci.

Duk wanda zai sanadin zubar da mutuncinki don't think twice, let him go.. Kar ki yi tunanin idan ya tafi taki ta kare, kar kiyi wannan kuskuren, you're a queen in her own kingdom.. Love yourself, cherish yourself and be happy you deserve to be happy my dear..

Don't beg for anybodies love, kar ki canza da ki samu soyayyar wani ki zama ke dinnan, wanda ke sonki zai so ki a hakan yanda kike ba tare da kinyi pretending abinda ba ke ba. Idan yace bayayi ya fara showing attitude let him go, saboda dama can baya son zama dake.

Idan be kira ki ba, kika kira daya biyu, know your worth.. No matter how busy he is zai sama ma ki lokaci idan bayyi hakan ba dama baya bukatar ki, ki tattara kayanki ki wuce.

Don't ever stay in a toxic relationship. Don't keep playing his confusing games.. Ba ki bukatar namijin da bai san abinda yake so ba, ba ki bukatar namijin da bai san mutuncin ki ba.. You deserve a man that knows you are worths and fight for..

Kar ki zauna da baƙinciki saboda wanda bai san mi kike ji ba, tell yourself you're done with that kind of relationship..

Ki yi ta addu'a ki yi ta fada ma Allah Shi kadai ya san abinda yafi alkhairi a gare ki, ki koma gare Shi ki mika dukkan lamuranki a wajenSa ki ba Sa zabi, ba za ki taba dana sani ba.

#ayeeshchuchuwrites #tableshaker #thefragiletable

13012019

Comments

  1. Wannan gaskiya ne hajiya Aisha. Babu dalilin mutane su zauna suna bata ma juna lokaci akan tarayya/soyayyar da ba ta haifar masu komai ba,karshe ma sai azo ayi tayin regrets.Alot of people are fond of engaging in a relationship without considering certain factors and this is mostly as a result of either desperation or fallacy. Good write up.

    ReplyDelete
    Replies
    1. Sosai fa matsalar da ake fama da ita kenan ... Allah shi kyauta

      Delete

Post a Comment

Popular posts from this blog

TREND

SOYAYYA TSAKANIN KI DA SHI TA KARE

Matan Arewa