Posts

ALFANU DA RASHIN ALFANUN BESTY

ALFANU DA RASHIN ALFANUN BESTY A TSAKANIN JINSI BIYU ©Ayeesh Chuchu ayeeshasadeeq2010@gmail.com Bestie dai kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna kimar mutum da irin matsayin da ya/ta ke da shi a zuciya, wanda a Hausance akan ce "Amini ko Aminiya", wato dai mutumin da kuke kut-kut. Duk mutumin da za ka ba amana, ka fadawa sirrin da ke ranka, ba tare da wani dar ba. Ko kuma mutumin da a duk lokacin da wata matsala ko damuwa ta taso ma daya daga cikin su, su kan zauna su tattauna dan warware matsalolinsu, su na masu aminta da juna. Hakan na faruwa a tsakanin jinsin namiji da namiji, mace da mace ko kuma dai wanda yanzu ake yi a zamanance wato abota tsakanin mace da namiji. A wannan zamani da mu ke ciki an zamanantar da abun, musamman fitowar kafofin sada zumunta da kuma makarantun gaba da sakandire, inda za a samu akwai cudanya tsakanin mace da namiji. Duk kuwa da cewa a addinance da gargajiyance babu wata alaĆ™a tsakanin mace da namiji da ta wuce soyayya ta aure. Sai d...

WANI LOKACI

WANI LOKACI #ayeeshchuchuwrites Bayan wani dan lokaci, radadin ya kan rage radadi. A hankali mu kan gane dalilin faruwar wasu ababen. Mu kan fahimci dalilin da yasa suka yi hakan. Sai dai mi? Mu kan koyi cewa ba kowa ne a rayuwar ya kan zo ya tsaya a cikinta ba har abada! A wasu lokuttan su kan zo ne kamar taurarin cikin littafin rayuwarmu. Ba su zo dan komi ba, sai dan su koya mana wasu ababe a rayuwa, su sauya yanayin rayuwarmu,  har wani sa'in ma su koya mana yanda zamu so kanmu. Har mu san muhimmancin da muke da shi. Irin wadannan taurari abu ne mai wahala mu samu makwafinsu a lokacin zasu bar mu a cikin littafin rayuwarmu. Amma mi? Abu mafi muhimmancin a nan shi ne dole mu bar su su tafi, koda kuwa bamu son su tafi din. Daga farko abin zai mana ciwo, zai nukurkushe mu.. Irin nukurkusar da za ta sa mu kasa bambamce tsakanin rana da dare. Irin radadin da ko ina mu ka shiga yana biye da mu, yana tuna mana lokuttan da muka yi a tare masu dadi. Wanda har ya kan sa mu rink...

Body shaming

Body shaming! 😩 A lot of women are on this table. Kawai dan ance kina da qiba sai ki zauna jabar babu gyara. Slaying din nan na zamani ba za ki yi ba. Maganar mutane na damun ki. Ko kuma kin cika siranta kin tafi 1.. Har ki zo kina cewa "Ina jin kunyar shiga mutane, wallahi ko hijabi ban iya cirewa" haaa! 🙆🏻‍♀️ Toh sannunki! Mutane fa da kike gani ba ka iya masu. Ko minene sai sunyi dan kushe ki. Ni fa, ban yarda wai dan ina da qiba ko ni na cika siranta ace ba zan kashe kala ba.. Issa lie wallahi. I must slay and dress decent.. Har cat walking nake, kaina tsaye qiqam 😂😂😂 What I want you to know is that, komi za ki ki fara sa kanki a number priority, Kar ki hango wai idan nayi kaza mutane zasu ce.. Daga kince mutane zasu ce din nan shi kenan. Kin mutu. Ni fa the way I love myself ko? Hmmmm ba'a magana. Be strong and raise your standards to change your life! #diaryofafatgirl #ayeeshchuchuw...

Nansense and beg-beg

You met a guy yanzu-yanzu, ba kunya kawai ki fara roqo 🤦‍♀️, you're broke, you need money, you want to change your wardrobe .. Bla bla bla Girl! Wolla you have absolutely no self worth. Self respect dinki is 0 behind decimal point. Is he your fada? Haba mana. Duk ku ke ja ana mana kudin goro. The worst part ma, a gari kina feelings, forming big geh.. Kin zo soshal media kina beg beg.. Sliding into DMs.. From Ahmad's DM to Mahmud's DM. Some will even ask for your nudes, kai wasu ma abinda yafi haka.. You have no shame, just because of material things.. Thunder faya your akant... Nansense and beg-beg Kawai. Ki wani zo ki dami mutane maza yan iskane 🙄🙄 iffa slap you ehnnn. Iska na haihuwa ita kadai ne? You must be their mother.. Dirty and beg-beg olosho😒 #ayeeshchuchuwrites #tableshaker

MAI SONKI

Idan kina cikin relationship amma kin kasa gane kan relationship din take a break. Kar ki zauna cikin relationship din da za ki zauna cikin kunci, ya zama kina tare da partner dinki ne dan kar a ce ba ki da saurayi ko wani abu. Take break! ☹☹ Ki huta da zama cikin kunci, yafi maki da zama cikin relationship din da ba zai amfana ma ki komi ba. Believe me yafi maki da tara yawan samarin da ba wanda kike so babu wanda kike tunanin yana kawo farin ciki a rayuwar ki. Gara ki zauna single, kiyi ta addu'ar Allah ya zaba ma ki mafi alkhairi. Kafin ki sani sai ki ga Mr. Love mai PhD a love a ya danno. Zai zo a lokacin da ba ki taba tsammani ba, ke da kanki za ki ji cewa he is the one. Zai ba ki dukkan soyayyar da kike bukata saboda dama you're meant for each other. Sannan zai fahimce ki musamman idan yasan relationships dinki na baya sun taba zuciyar ki, zai ba ki lokaci ki fahimci kanki, zai ba ki duk wani support da kike bukata. Ba zai taba takura ma ki akan a dole sai kin s...

Supportive Saurayi/Miji

Da yawan mata na son supportive boyfriend/husband.. Ba wai kowane lokaci za kai ta I love you I love you ba.. A wasu lokuttan ma ko ka fada ba zata yi tasiri ba. Ba koda yaushe ne tatsuniya ina so da mararinki ke tasiri ba. All she needs is ka nuna ma ta son a aikace ba a baki ba. Ka ba ta duk wata gudunmuwa da kake gani za ta taimaka ma ta a rayuwa wajen cikar burin ta. Someone like Rafeeah za ta so wanda zai supporting business dinta, zai rika bombarding dinta da ideas. Zai taimaka ma ta wajen ganin ta cigaba a rayuwa, he will be there for her through the thick and thin.. No matter what ba za ta manta da shi ba, saboda ya nuna soyayyar shi a aikace. 🤣 🤣 Kamar Amierah ce ka ba ta kayan girki, books na girke-girke wadanda za ta karu dasu, maybe ka ba ta idea on yanda zata juya cooking skills dinta into business.. Kullum kana yabawa da kwarzanta. Someone like Gatawa da Naseeba hada su poetry books Malam ka ga aiki, 🤣🤣Ko yane ka nuna ji...

DEAR WOMEN

Image
DEAR WOMEN   🤦🏽‍♀🤦🏽‍♀Na ma rasa ta ina zan fara abubuwa ne cinkus a raina kuma batun na mata ne, some may not be happy with the write-up but I don't give a damn. My dear ladies know your worth, soyayya fa ba hauka bace. Ki natsu! Ki kama sauran mutuncin da ya saura ma ki. Kar soyayya ta kai ki ta baro ki, wai ace ki tura nude pictures dan kawai yana ce ma ki "Baby I love you".. I love you banza da wofi, akwai I love you din da ta wuce ki kama mutuncinki. Wai har kina da guts na fadin Kar yace baya son ki to shi din kanin ubanki? Idan yace ba ki son shi sai mi? Ya kara gaba da ma ke ba sonki yake ba. Abinda yake son gani da sanin yanda yake tayi hakuri a daura har sai ya gaji da gani 🙄.. No man in this world worth your nude pictures, no man ina fada ma ki. Koda sadaki ya ajiye da lefe baida wannan hurumi, don't even think of trying it. Idan ba haka ba ki kuka da kanki. Duk ranar da taku ta hado ku ranar z...